Posts

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Manchester United Ta Sayi Dan Wasa Casemiro Daga RealMadrid

Image
  Kungiyar Kwallon Kafa Ta Manchester United Ta Sayi Dan Wasa Casemiro Daga RealMadrid News Home More from Labar CASEMIRO Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta amince da daukar dan wasan tsakiyar Real Madrid, Casemiro akan kudi fam miliyan 60, kwatankwacin dalar Amurka miliyan 70. Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Erik ten Hag ya dade yana neman samun dan wasan tsakiya tun lokacin da ya karbi ragamar horar da kungiyar, inda ya koma taya dan wasa  Casemiro bayan  da ya kasa siyan Frenkie de Jong na Barcelona. An yi wa Casemiro tayin kwantiragin shekaru hudu tare da zabin karin shekara daya a yarjejeniyar da aka kulla.

Bazawara ce Hausa Novel

Image
        🆓 *Page 1* Da gudu na shigo gidan mu, tun a soron gida na ke Æ™walawa Amma kira amma bata Æ™arÉ“a ba, É—akin mu na shiga ko sallama babu na faÉ—a jikin Amma, ajiyar zuciya na sauke kana na dube Amma da kyau nace, " Amma! Amma! Amma!". Sai da ta girgiza kai kana tace, " Sajida lifiya? waya taÉ“amin ke haka?". " Ni ba wanda ya taÉ“ani kawai na zo ne na shaida miki kije kiyiwa Baba magana wallahi aure nake so, yau watana biyar da ciki idda fa, amma ko an zo neman aure na sai Baba yace ba yanzu ba, to ba yanzu ba sai yaushe? ni fa bazawara nike ba budurwa ba, dan haka bari kiji Amma, tabbas bazan iya zama yadda su aunty suka zauna gida shakara da shekaru har tsofa ya fara taso musu babu miji kuma babu É—a , amma in har Baba ya ce bazan yi aure ba Amma, to kisa ni! wallahi zan koma bazawara ta ai nahi kuma zanyi zawarci mai lasi-si!". Ta na gama faÉ—ar haka ta tashi daga jikin Amma da take kwance. Hannu Amma tasa ta na lalubar Sajida amma bata jita kusa da i...

Kuruciya Hausa Novel Complete

Image
 ************************ More Novels at https:/mynovels.com.ng ************************ Samira tyi shiru ganin kanwarta biba na kuka tayi mata maganar duniya tafada mata biba tayi shiru tun samira na rarrashin biba har takomo tana zaginta dan ubanki idan baza kifadamunba  saikibari abun yakasheki sakarya wadda bakisan ciwon kanki ba koda biba taga ran yar uwarta ya baci sai tadanyi shiru tace yy samira bari kiji  abunda yasani kuka bari nabaki labarin kaina atakaice. samira tace ina saurarenki biba ,,    Sunana HABIBA UMAR ADAM.  Wadda ake kira da biba ko kuma labiba nakasance yar shekara. 16 dahaihuwa anhaifeni a 2001 ina skul awata mkrt dke rano nihaifaffiyar rano ce mu hudune agurin mahaifinmu deeny. aneey sumeey dakuma ni biba kasancewar nice babba agidammu yasa natakura sai ansaimin waya maiyin chattt nyi kuwa sa.a domin ina fadawa mum dimmu tasa dadd dimmu  yasayamin dasharadin babu ni babu yin chat saidai brozin na assignment a skul nyiwa kuma ...

Hausa Novel Documents Download

Image
Download Hausa Novel Documents DOWNLOAD THE APP HERE Hello guys good day to you all i believe you are looking for app for novel reading here is our app for novel reading and its free. You can also read the novels in offline all you need is just on data and load the books for the first time. Where to download the app for novel reading? Calm down our app is on Play store and its comprises many hausa novels just DOWNLOAD THE APP HERE don't forget to share the app to your friends. How to use app for novel reading? After downloading the app you don't need to register just go direct to the point and load your desired novel and read the app for novel reading comprise both web novel and docs novels i.e text format novel. Mom kina tsayar dani and ah told you inada baqi a guest house dina...Plz mubari innadawo ma tattauna wannan" "Ohk Son Allah ya tsare,plz ka kula da kanka ,kasan matan yanzu sharri garesu bare 'yan makaranta,kar suje su lalata min kai abanza"   ...

Cristiano Ronaldo Net Worth in 2021

Image
 Cristiano Ronaldo Net Worth in 2021 What is Cristiano Ronaldo’s net worth? Net Worth: $500 Million Age: 35 Born: February 5, 1985 Country of Origin: Portugal Source of Wealth: Professional Soccer Player Last Updated: 2021 As of 2022, Cristiano Ronaldo’s net worth is roughly $500 million, making him one of the richest athletes in the world. Introduction Cristiano Ronaldo dos Santos Aveiro is often considered the best soccer player in the world and is regarded as one of the greatest of all time. He’s currently playing for the Italian team, Juventus, and the Portugal national team.   Early Life Cristiano Ronaldo was born on the island of Madeira on February 5, 1985. With two older sisters and an older brother, he is the youngest of four children. Because his father drank heavily and his mother had to work two jobs to keep the family afloat, life was not always easy for the family. He began playing football (soccer) on the island, and by the age of 12, he had establis...

AKAN ABAYA HARDA ZINA A RAMADAN AREWA AKWAI KURA

Image
by *miss untichlobanty* Kaman Sati daya da ya wuce it has came to my knowledge that matan arewa are planning to wear abaya which made me to re think my decision to wear it this yeae as I always do every Eid however the positive side of me was happy thinking that they have hope they are starting to migrate daga Dan iskan Riga da skirt zuwa abaya with time za'a koma hijabi. What happened next will shock you! As I log to Instagram yester-night and started responding to my pending Direct messages. I saw 5 message from a brother and it ended with "please save my sister" that got my attention that I had to check it. The brother said that since a week before Ramadan started many girls were planning to buy abaya and that became a trend however it has got so serious to the extent that they could do any thing when I say anything I mean anything to get abaya. Including  zina. His elder sister wanted one so badly but they are  orphans they stay with their grandmother and can't af...

Download Kaddarar Mu Ce Hausa Novels

Image
  DOWNLOAD KADDARARMU CE HAUSA NOVELS