Erotik Ídeas Episode 1 to End

Ěrotic Iɗeas EPISODE 1 Zaune take kan kujera hanunta rikeda goran Asta (mahaukaciyar tsumin manzil) tanasha tana kallon program din da akeyi a tashar telemundo mai suna Lord of the skies, kana ganin yanda take zakasan batada wata matsala hasalima dadine yamata yawa, ga dadin Atsa ga dadin kallo, wayarta dake kan center table ne yadauki ruri alamun sako ya shigo, tashi tayi daga kishingiden datake ta ijiye goran Atsa kan table tadauki wayar tareda unlocking da thumb dinta dan duba sakon daya shigo, ganin sako daga sunan da akai saving da Huby yasa tasaki wani kayataccen murmushi daya kawata fuskarta ya fito da asirtaccen kyawunta takoma tareda kwanciya kan kujeran tawani irin natsu tana bude sakon har lokacin fuskarta dauke da murmushi. _"Yan Matan Oga Awallu mai atampa, wai me kikamin ne kin susutani fa, akwai wani sabon abu gameda ke da bangane ba, wlh komame abu inason hakan, shit nakasa komifa, na makale akan kujera ina tunanin salon dakikamin daren jiya"_ Daidai nan sako...