Posts

Showing posts from January, 2021

Lamrat Romantic Love Baby Story

Image
 LAMRAT Romatic beby 1-5 *بسم الله الرحمن الرحيم*           tsaye take a gaban mirrow tana tsantsara make up, taci wani uban wando da riga wacce bata huce iyya cibiyyar taba, tana make up  tana rawa tana karkaɗa waist  ɗinta da brest wanda suke firgitar da samari hakan tasa kowa ke mata kallon ƴar iska, sannu ahankali take motsa bakin ta tana waƙar oyya wajiyo beby see wara kariba sisiyo karibo sisiyo karibo ohhye, Munaya ce tayi dariya haɗe da girgiza kai tace.     "nikam lamrat kina mantawa kina da aure ne ko, irin wannan zuba iskancin kamar wacce bata da mai gaya mata"   "Kutumar uban auran" lamrat ta faɗa a hargitse, idan akwai abinda ta tsana bai huce ace mata tana da aure ba, "ai wlh jina nake kamar kowacce mace domin haryau a leda nake sabuwa filce ni danma kiji ta" faɗa tana murguɗawa Munaya baki"    "Hehehehe habawa yarinyar kinsan dan wannan  jarabar sha'awar taki aka aurar dake ga miji jarumi wanda zai iya ...

Auren Lagos Romantic Love Story

Image
 Godiya yattabata ga Allah dayabani  Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya Page (1)       Na mummy minal  Ke   bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon farare  Tastas sunsha bila da guga Riga da wando  da hijab harkasa  Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to   Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da  Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to  Adawo lafiya tafito daga gida  Misalin 7:30 am  Tanufi bakin titi tafiya take kanta a...