Posts

Showing posts from March, 2021

Mu Gyara Mata (Hadin Kwai)

Image
 *Mu gyara mata*  *Hadin kwai* Yar uwa ko kinsan kwai yanada amfani ajikin mace bawai kisoyashi kicinye dan kiji dadi ba kawai kokuma kidafa kisa yaji aa masto kusa kisha labari Hadi na daya  Zansamu kwai kwai kwaya uku da lipton tee guda uku shima  Idan kika tashi tunda safe kafin kikarya zakiyi ruwan zafi kamar yanda zakisha tee sai kidibi yan dai dai kisaka lipton kinan aciki kibarshi yadan huce yanda zaki'iyasha sai kikawo kwai guda daya kifasa aciki ki rife ido kishanye haka zakiyi idan kinci abinci rana da marece idan rana tatafi faduwa Hum yar uwa idan kikayi wannan bayanda za'ayi mai gida ya renaki domin keda kanki zakiji kin canza aya dadi lfy Hadi nabiyu Yar uwa zakisamu kwai guda biyu da gyadar miya kwaya goma  Zaki daka gyadar miya tayi laushi sosai iyaso sai kidafa kwan nan kibareshi kiyayan cikin gradar nan dakika daka kisamu zuma mai kyau kihada duka wuri daya kijuyasu kicinye Hum yar uwa idan kinayi irin wannan hadin wata zuwa wata zakiga yanda m...

Saran Boye na Billyn Abdul

Image
SARAN ƁOYE!!_*   *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_* *_ƊANƊANO DAGA ZAFAFA BIYAR 2021_* No. 1 ...........Tun a farkon shigowa anguwar zaka shaida lallai ana biki, musamman da gidan da ake taron ya kasance shine na biyar a farkon shigowa layin.        Cike titin layin yake da yara da ƴammata harma da manya maza da mata. Musamman a cikin babban haraban massalacin dake manne da katafaran gidan da tun daga kallon gate ɗinsa zaka san ya wuce raini a gine da yalwar girma.        Rumfunane guda uku a tsaye, waɗanda gaba ɗayansu an cikasune da fararen kujeru bisa tsari. Rumfar farko cike take da manyan malamai masu faɗa aji a ƙasar dama wasu ƙasashen ƙetare musamman na musulmai. Rumfa ta biyu kuwa matane zalla a cikinta tundaga ƙanan har zuwa manya. Rumfa ta uku mazane suma manya da yara.       Babban abin birgewar da ƙayatarwar shine shigar kamala da mutunci dake tattare da jama'ar wajan. Duk da taron bikine kowa ya suturta jikinsa, babu wani mai...

Yarima Jalal Hausa Novels

Image
Yarima Jalal Nah halima musa akano(leeemat)💮 Jalal! Jalal! Jalal! Jalal! Sai kiransa nake amma shi wanda na kira da jalal din ko motsi baiyi ba,sai da na karaso wajansa kafin yace min so nawa nake fada Miki idan zaki rinka kirana kizo inda nake kafin ba tun kina nisa ba..kallonsa naki cikin mamaki a cikin zuciya ta kuwa cewa nake wlhy dad ne ya daure masa gindin ya mana abinda yagadama a gidannan amma zan koya masa hankali.makaranta zaka kaini magana nake cikin isa da gadara idonsa a gefe yace min ina driver dinku cikin masifa nace oho watan idan nace ka kaini makaranta ko da driver bazaka kaini ba koh to ganin gida yaji.. Jalal kuwa idan you asan da wata a gun to dotse yayi magana ganin zai bata min lokaci yasa na Fara magana a sanyaye domin nasan in zamu kwana a gun bazaya tashi ba cos yana min kasheji akan idan zan masa toh insan yanda zana tauna harshena.. Ina gama masa maganan cikin natsuwa ya tashi ya nufe wajan adana motoci ya dauki mecedec,idan akwai moton da na tsana to itace...