Posts

Showing posts from April, 2022

Bazawara ce Hausa Novel

Image
        🆓 *Page 1* Da gudu na shigo gidan mu, tun a soron gida na ke Æ™walawa Amma kira amma bata Æ™arÉ“a ba, É—akin mu na shiga ko sallama babu na faÉ—a jikin Amma, ajiyar zuciya na sauke kana na dube Amma da kyau nace, " Amma! Amma! Amma!". Sai da ta girgiza kai kana tace, " Sajida lifiya? waya taÉ“amin ke haka?". " Ni ba wanda ya taÉ“ani kawai na zo ne na shaida miki kije kiyiwa Baba magana wallahi aure nake so, yau watana biyar da ciki idda fa, amma ko an zo neman aure na sai Baba yace ba yanzu ba, to ba yanzu ba sai yaushe? ni fa bazawara nike ba budurwa ba, dan haka bari kiji Amma, tabbas bazan iya zama yadda su aunty suka zauna gida shakara da shekaru har tsofa ya fara taso musu babu miji kuma babu É—a , amma in har Baba ya ce bazan yi aure ba Amma, to kisa ni! wallahi zan koma bazawara ta ai nahi kuma zanyi zawarci mai lasi-si!". Ta na gama faÉ—ar haka ta tashi daga jikin Amma da take kwance. Hannu Amma tasa ta na lalubar Sajida amma bata jita kusa da i...

Kuruciya Hausa Novel Complete

Image
 ************************ More Novels at https:/mynovels.com.ng ************************ Samira tyi shiru ganin kanwarta biba na kuka tayi mata maganar duniya tafada mata biba tayi shiru tun samira na rarrashin biba har takomo tana zaginta dan ubanki idan baza kifadamunba  saikibari abun yakasheki sakarya wadda bakisan ciwon kanki ba koda biba taga ran yar uwarta ya baci sai tadanyi shiru tace yy samira bari kiji  abunda yasani kuka bari nabaki labarin kaina atakaice. samira tace ina saurarenki biba ,,    Sunana HABIBA UMAR ADAM.  Wadda ake kira da biba ko kuma labiba nakasance yar shekara. 16 dahaihuwa anhaifeni a 2001 ina skul awata mkrt dke rano nihaifaffiyar rano ce mu hudune agurin mahaifinmu deeny. aneey sumeey dakuma ni biba kasancewar nice babba agidammu yasa natakura sai ansaimin waya maiyin chattt nyi kuwa sa.a domin ina fadawa mum dimmu tasa dadd dimmu  yasayamin dasharadin babu ni babu yin chat saidai brozin na assignment a skul nyiwa kuma ...