Posts

Showing posts from July, 2019

Wata Mata A KANO Ta Babbaka Mijinta Da Ruwan Zafi

Image
Mallam Aliyu Ibrahim Fayan-fayan malamin Makarantar furamare ne a Dambatta ya tsinci kansa ne Jiya da daddare da misalin karfe Goma da Rabi na dare alhamis Kawai sai ji matarsa ta kwara masa ruwan zafi a jikansa. Mallam Aliyu Ibrahim ya shaida min cewa ya gayawa Matarsa cewa zai yi aure har ma ya bata kudade domin taje tayi siyayya irin kayan fadar kishiya to tun lokacin da na gaya mata basu sami matsala har take gayamin su zasu je su hado kayanma. Jiya ma da zan taho Cikin garin Dambatta sai da ta bani siyayya nayo mata, na kaimata kayayyaki. Ina kwance bayan Nagama jin taskar labarai to har na fita na siyo musu Nama suka ci dama na tarar da ita Tana dafa Ruwan zafi naje na kwanta Kawai sai naji ta kwara min Ruwan zafi. Har a Gabana kana gani Babu Wando ajikina Kuma bama samun sa-in-sa da ita kawai dai dan na ce zan yi ƙarin aure ne shiya sa. Kuma Duk 'yan uwana sun San Zanyi aure amma har yanzu ban san inda take domin lokacin da abin Yafaru wani makwabci nane ya kawoni a...

Abubuwan da maza suke so ayi musu daga

Image
    **KISS:* kiss fa da Dadi da shagali da morewa a cikin yin sa Amma matan hausawa kun cireshi a cikin soyayyarku da mazajenku. *TAUSA:* tausa wata muhimmiyar abu ce wadda maza suke bukatarta Amma kuma matan zamani sunyi watsi da ita. *ROMANCE:* sai kawai ayi ta jimai ba romance,ba rungumemeniya ba shafe shafe ba tsotse tsotse ba tande tande ba wasannin da zasu kara shakuwa a tsakanin ma,aurata sai dai mace ta daga kafa kawai a kamar jaka babu wani shafe share Romance yana da karfi a cikin zamantakewar aure,Wanda da yawa yanzu rashin yunwa shi yafi haddasa fitina da tsana a tsakanin ma,aurata,don zaki samu Matar da ba,awa romance bata san dadin jimai ba,Sannan bata inzali haka kuma bata gamsuwa da mujinta Ko da Yaushe zata dinga yawan bacin rai,Sannan kuma bata nan nan da mujinta Yau matashiya mukewa kanmu domin Mu tuna yan abubuwan da Muka manta dafatan kowacce member zata fito da abin da zasu karu dashi Sbd karuwarmu gaba daya Wasu matan na jin kunyar Su baje b...

Matsalolin Mazajen

Image
MATSALOLIN MAZAJEN ➻ idan muka fahimci wanna matsala zamu Gina duk wasu magani da zamu kawo insha Allah. ➦ Azzakari maza sun kasu kashi-kashi amma zan yi kokarin kawo maku bayanai akan wasu daga ciki. Akwai wani malami masanin ilimi jima'i yace azzakari dogo ne kakkaura kuma cikin sa kashi ne Sannan daga waje yana zagaye ne da fata. ➩ ya kara da cewa shi wanna Zakari baya gajiya da jima'i tare da zuba maniyyi ma'abocin wannan Zakari yakan kai sama da shekaru saba'in ba tare da zakarin nasa yayi rauni ba (70)year. ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ➦ shi wannan shi wannan Zakari cikinsa cike yace da jijiyoyi sannan zakaye yake da fata. Ma'abocin wannan Zakari yana farantwa mata wajen kwanciyar jima'i sai dai yakan fara samun rauni ne daga shekaru (60). ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ➦ sai kuma mafi rauni daga cikinsu ita wannan cikinsa tsoka nama ce sai kuma yan tsirarun jijiyoyi sannan fata da ta rufe shi mafi yawanci mazaje wannan zamani ma'abota irin wannan Zakari su...

Wai shin minene Ni'ima a jikin Mace?

Image
Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken gamsuwa lokacin Saduwa Alamomin cikakken ni'ima sun hada da:- 1- jinki cikin danshi 2- kisance cikin dumin hq 3- Fitowan ruwa lokacin harka 4- Cikowar gaba da jinki a matse 5- Gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu 6- mace mai cikakken ni'ima takan ji sha'awa ita lokaci lokaci. 1- Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafiya kike zaki ji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarki zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi a pant dinki kuma ruwan zaki ganshi fari kaman ruwa ko ki ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki. amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne Dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwa kuke fitar wa daga jikinku Sannan akwai wani ruwa dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima b...

Matata cikakkiyar Mazinaciya ce.

Image
Matata cikakkiyar Mazinaciya ce wacce adadi mai yawa na Maza ke sheke aya da ita, na taba kamata da wani kato turmi da tabarya, kuma ta yi yunkurin hallaka ni ne domin hana ni fallasa wa duniya abin da na gani - Sa'id Hussaini Bakanon da Amaryar shi tayi yunkurin hallakawa ta hanyar daddaba mishi wuka.

BAYYANAR NAU'IN ABINCI MAI GINA JIKI ACIKIN FITSARI (Proteinuria)

Image
Protein nau'in abinci ne da ya kunshi su Wake, Nama, Kwai, madara, kifi, gyada dadai sauransu. Presence of protein in urine alamace dake nuni da kodar mutum na fuskantar kasawa wajen tacewa da fitar da gurbatattun products ajika, hakan na nuni da akwai matsalar kidney damage Ko kuma ta Urinary Tract infection wato (hanyoyin mafitsara). Ciwon suga da kuma hawan jini Kän taka rawa wajan dagula ayyukan koda ta yadda bata iya saisaita protein din. Sannan idan akasami irin wannan yanayin ajikin mace mai juna biyu (Pregnancy) toh alamace dake nuna zata iya fiskantar matsalar jijjiga yayin haihuwa wato (pre eclampsia) saboda cikin datake dauke dashi kansa matsi yadda tace fitsarin kan yi ma kodar wahala musamman yayin da ya fara girma shyasa zakuga masu ciki na da yawan fitsari akai akai Saboda jaririn ya fara danne mafitsararta ta yadda ya taru dole sai ta fitar bazai Riku ba fitsarin, ballantana Kuma Allah ya kare ace ga protein ga kuma hawan jini kai tsaye ya zamo eclampsia sala...

IDAN MACE TAI SCANNING AKA RUBUTA KO AKA YANKE HUKUNCI TANA DA (PID)

Image
pelvic inflammatory disease Shine. An infection of the female reproductive organs. It usually occurs when sexually transmitted bacteria spread from the vagina to the womb (uterus), fallopian tubes or ovaries. Wannan suna ba sunan cuta daya rak bace, wannan ne yasa ake shan wahala wajen magance wannan matsala ga mata saboda rashin tsayawa agane wace cuta ce ina kuma cutar ta kama a sassan jikin mace. Ayi ta magani amma ba a samun canji ko sauki. Idan ire iren wadannan cutuka suka tsananta sukan hana haihuwa saboda alaka da wasu sassan jiki masu alaka da daukan ciki da haihuwa. Mata kawai ke ire iren wadannan cutuka.

Ko kun san cutar da ke iya kama 'Yan Lesbian?

Image
Hukumar Lafiya ta Ingila NHS ta ce "mummunan camfin" nan da ake yadawa cewar 'yan madigo ba za su iya kamuwa da sankarar mahaifa ba, na nufin dubban mata ba sa yin gwaji. Ana iya yada kwayar HPV a yayin kowane irin lamari da ya shafi saduwa, wadda ita ce take jawo mafi yawan sankarar mahaifa. Amma wani bincike ya nuna cewa daya daga cikin mata biyar 'yan madigo ba sa zuwa gwaji. Masana lafiya sun ce ya kamata duk wadda take da mahaifa kuma tana tsakanin shekaru 25 zuwa 64 ta dinga zuwa gwaji akai-akai. An samu adadin ne daga wani rahoto na dabi'ar 'yan madigo wajen yin gwajin mahaifa a Kudu maso Yammacin Ingila. Yayin da da yawan mata ke bukatar zuwa gwajin sankarar mahaifa, kashi 8 cikin 100 na 'yan madigo ba su taba zuwa ba, ko ma ba su san muhimmancin hakan a gare su ba. Kashi 21 cikin 100 kuma na tunanin mata 'yan madigo ba sa fuskantar barazanar kamuwa da kansar mahaifa idan aka kwatanta da masu bin maza da kuma yin madigon a lokacin g...

An daura Aure a Facebook. Lamarin na son ya kawo hargitsi

Image
'Yan Hisbah a jihar Kano da ke arewacin Najeriya suna neman wasu 'ma'aurata' bayan da suka daura aure a shafin Facebook. Sanusi Abdullahi mai shekara 29 ya shaida wa BBC cewa wasa kawai yake da yarinyar bai san cewa karamar magana za ta zama babba ba. "Tattaunawa muke yi a wani zauren Facebook da sauran mutane, kamar wasa sai yarinyar ta ce na aure ta ni kuma na ce to, bayan wani lokaci sai ta sake aiko min da sako ta ce ta samu wanda zai yi mata alwalanci, ni ma sai abokina ya ce zai yi min alwali. "Sai muka amince da naira 20,000 a matsayin sadaki, daga nan sai abokina da alwalin nata suka gaya mana dukkan abin da ake bukata a aure." Sanusi ya ce jim kadan da faruwar hakan sai mutane suka fara yada zancen cewa 'Sanusi ya yi aure' daga nan sai ya kira yarinyar ya ce mata wannan auren fa kamar ya dauru, bari mu tambayi malaman musulunci saboda mutane na ta cewa auren ya tabbata. "Da muka kira sai wasu suka ce ai aure ya dauru tu...

Mar'atusalliha Yar uwa daure ki Karanta

Image
🧕MAR-ATUSSALIHA🧕 GROUP 👌🌹 🤝🌹ister ki daure ki karanta wannan saqon kikuma yi qoqarin sanar da qawaye da yan uwa, yanada muhimmancingaske musamman dan kiwon lapiyan jiki!!!.✍ 👌🌹1- *Ki guji amfani da kashin kadangare, wai yana matsi kasadin, inji masu bayarwa hmm in suka kaiki suka baro mijin ma sakeki zeyi.*👌 . : 👌🌹2- ki guji wanke gabanki da lemun tsami, ki guji duk wani abinda ze cutar dake don kar ki lalata rayuwar ki a kan namiji.👌 : : 👌🌹3- *ki guji zuqar kankana a sirinji 'syringe' kice zaki matsi dashi wannan rashin kan gado ne ai.*👌 👌🌹4- Duk abinda kika san zaki amfani dashi karki sake kiyi wanda yake haramun ne. Se kaji ance a rubuta surat ash-shams, duk inda mimun take abude bakinta a saka sunan miji in an gama a wanke da kankana a sha. Wallahi babu abinda ze miki wannan surkullen. Ki kyauta tama👌 👌🌹 *mijin ki shine zaki sameshi yanda kike so, ba tare da kin kauce hanya ba. ALLAH ya tsare mana imanin mu*.👌 : : 👌🌹5- Adena yin tsug...

'Na sha kama mijina yana lalata da mata a kan gadona'

Image
Gardamar aure kan cin amanar juna ta kai wasu ma'aurata kotu inda suka nemi a kashe aurensu. Matar mai suna Misis Edith Obieme ta roki wata kotu a birnin Legas na Najeriya ta kashe aurenta na shekara biyu da Mista Kingsley inda ta ce ta sha kama shi yana kwanciya da mata da dama a gadonta na aure. Tun farko mijin ne ya shigar da kara inda ya bukaci kotun ta kashe aurensu saboda acewarsa matar ta sha barazanar halaka shi, zargin da ta musanta. Matar ta nemi kotun ta kashe auren domin yadda mijin ke kwanciya da mata a gaban idonta. "Ya taba kwanciya da 'yar aiki, ban taba cewa ina bukatar 'yar aiki ba, amma a ranar da na kama shi yana kwanciya da ita, a ranar ta kwashe kayanta ta bar gidan." "Kingsley talaka ne, ba shi da ko kwabo, babu ribar da zan ci idan ma na kashe shi," kamar yadda kamfanin dillancin labaran kasar NAN, ya rawaito tana fada a kotu. "Kawai na taba barazanar zan yi wa farkarsa wanka da ruwan guba (acid) idan har na sake kama s...

Wasu alamomi dake nuna cewa Zina yake son yi da ke ba Aure ba

Image
Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda rashin sanin wasu taku na ma yaudarar maza. Ga wasu daga cikin alamun da zaki yi sauri da saukin fahimtar saurayin ko namijin da yanzu haka kike soyayya dashi ba aurenki yakeson yi ba zina kawai yake son yi dake. 1: Zaki ga cewa bai yabon halayenki ko dabi'unki masu kyau kullum maganan halittun jikinki yafi magana maimakon wasu halayenki. 2: Bazai miki maganan aure ba kuma idan kin masa bai daukan zancen da mahimmanci. 3: Yana gudun 'yan uwanki danashi su ganki. Don haka da wuya yagabatar dake a wajen wasu na kusa dake kuma zai rika kaucemiki idan kika bukaci yaga wasu naki nan ma zai rika zullewa. 4: Mafiyawan lokaci yafison ki ziyarceshi maimakon shi ya rika zuwa wajenda kika. 5: Yana son gayyatarki wuraren shakatawa da holewa maimakon wajen da zaki samu karuwa na addini ko na wani illimin zamani. 6: Wasu alamun shine idan kikayi wani kuskure baya iya ...

Salon Kwanciya kashi na 1

Image
ki makale maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar karamin yaro... 2)Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa dashi...take maigida zai hau gantsarewa tare dayin nishin dadi... 3)Tsotsan kan nonansa a hankali tare da lailaya saman bananarsa da hannunki daya,kina wasa da ita kamar kina yi masa tafiyar tsutsa take zai fara kuka kuka ko gurnanin shidewa... 4)Lasar wuyansa zuwa habarsa da haka har ki dire bakinsa,ki rufe bakinki da nasa kiyi ta wasa da halshenki cikin bakinsa daya hannun kuma kin tallafo bayansa kina yi masa susa a keuarsa zuwa kasan wuyansa...sa mai gida tsalle kenan idan bakiyi sa'aba a hakama sai yayi releasing don dadi... 5)Dora mai gida akan kirjinki ki bashi nono yana tsotsa ta baya kuma ki dinga yi masa tafiyar tsutsu a kwarmin bayansa daganan ki dire ...

Kiss ya kasu kala kala

Image
Sai an Auro miki Amarya tazo tana yiwa Oga Kiss Kala Goma Kafin a Fara Sex, nan fa zai Rikice yace Ashe yana cikin duhu.. har idan Magana ta tashi ya dinga yi miki gorin Ke ko dan Kiss din nan ba kya sauyawa.. kullum sai Abu daya ki ka iya" "yan uwana ya kamata mu zamto wayayyu kuma masu Ilimi a kowanne fanni.. ABUBUWAN DA MACE ZATA KIYAYE KAFIN FARA KISS.. ki tabbatar leban ki yana da laushi da santsi Akwai hanyoyi da ake bi leben ki yayi smooth & soft, Zan koyar da ku nan gaba.. kisha ruwa Kofi 2 ko 1kafin a Fara da minti 20 ko 30... KADA KI CI ALBASA KO GARLIC ABUBUWAN DA ZAKI YI KAFIN FARAWA KADA KI SHA MADARA KO COFFEE ki shafa ChapStick gaba daya a sama da kasa, kun san flavor ne daban -daban sai ki san nau'in da oganki ya fi so shi zaki yi amfani dashi... ZAMU FARA DA .. PASSIONATE KO FRENCH KISSING shine Wanda Nana Aisha (As) ta ke gaya mana cewar Manzon Allah SAAW yana Kissing din ta yana Azumi.. wato yana saka harshen sa cikin bakin ta ya tsot...

Muhimmancin Dabino ga lafiyar dan Adam

Image
Muhimmacin Dabino Ga Lafiyar Jikinmu Dabino na dauke da sinadarai na ban mamaki Da na ce sinadarai na ban mamaki ina nufin sinadaran da ke da matukar mhmci ko dai wajen samar da waraka daga wata cuta ko kuma na hana kamuwa da wata cuta ko kuma inganta wasu sassa na jikinmu ta yadda za su gudanar da ayyukansu na yau da kullum daidai wa daida Wadannan sinadarai sun hada da A kowane giram 100 na lafiyayyen dabino ana samun Fiber – giram 6.7 Potassium – giram 696 Copper – miligiram 0.4 Manganese – miligiram 0.3 Magnesium – miligiram 54 Vitamin B6 – miligiram 0.2 Wadannan sinadarai na da matukar muhimmanci ga lafiyarmu.Misali:Bitamin B6 din da ke cikin dabino na taimakawa wajen kara wa mutum bukatuwa da abinci tare da bude masa ciki musamman ma ga wanda ya dade bai ci abinci ba.Shi yasa ma Manzon Allah (S.A.W) Ya ke cewa idan daya daga cikinku ya yi azumi to ya yi buda baki da dabino, amma idan bai samu ba, to ya yi amfani da ruwa, domin ruwa na tsarkakewa. Abu Dawud Ya ruwaito shi a ha...

Gyaran fata da Kankana

Image
Gyaran fata da kankana Gyaran fata da kankana Kankana na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan dake dauke da sinadaren gyaran jiki da gautsin fata da kuma rage tsufar jiki domin tana dauke da sinadaren dake wanke maikon dake taruwa a magudanar gumi a fata wanda yawanshi ke haifar da fesowar kuraje da dama. Don haka, amfani da kankana a jiki na da matukar mahimmanci sosai ga rayuwarmu ta yau da kullum. A yau na kawo muku hanyoyi da dama da za’a bi domin yin amfani da kankana domin samin fata mai laushi da kuma sheki a kodayaushe ·Kodewar fuska; markada kankana tare da gurji sannan a rika shafawa kamar sau biyu a rana na matukar magance wannan matsalar. Sannan za’a iya markada kankanar zalla sai a dauko auduga ana tsomawa ana shafwa a fuska sannan a barshi ya bushe na tsawon mintuna goma sha biyar. Za’a iya markada kankana da ganyen na’ana’a sannan a rika shafawa a wannan wajen da fatar ta kode. Amma abu daya nake so a yi amfani dashi a cikin ababen da na lissafo. Domin yankwanewa...