IDAN MACE TAI SCANNING AKA RUBUTA KO AKA YANKE HUKUNCI TANA DA (PID)


pelvic inflammatory disease
Shine.

An infection of the female reproductive organs.

It usually occurs when sexually transmitted bacteria spread from the vagina to the womb (uterus), fallopian tubes or ovaries.
Wannan suna ba sunan cuta daya rak bace, wannan ne yasa ake shan wahala wajen magance wannan matsala ga mata saboda rashin tsayawa agane wace cuta ce ina kuma cutar ta kama a sassan jikin mace. Ayi ta magani amma ba a samun canji ko sauki.

Idan ire iren wadannan cutuka suka tsananta sukan hana haihuwa saboda alaka da wasu sassan jiki masu alaka da daukan ciki da haihuwa.
Mata kawai ke ire iren wadannan cutuka.

Comments

Popular posts from this blog

Hukuncin Shan Farji ko Shan Zakari na Namiji da Amfanin sa a addinance

Yarima Jalal Hausa Novels

Wai shin minene Ni'ima a jikin Mace?